Tehran (IQNA) A cikin wata sanarwa da firaministan gwamnatin Falasdinu ya fitar ya nuna adawa da shigar gwamnatin Isra'ila a cikin kungiyar tarayyar Afirka a matsayin mamba mai sa ido.
Lambar Labari: 3486909 Ranar Watsawa : 2022/02/05
Tehran (IQNA) kwamitin musulmin kasar Habasha ya bukaci da a hukunta wadanda suke da hannu wajen rusa masallacin tarihi na Najashi.
Lambar Labari: 3485536 Ranar Watsawa : 2021/01/08